Posts

Ma’aikatan lantarki sun fara yajin aiki a Najeriya

Kullen Allah ta buƙaci Tinubu ya ci gaba da ɗaukar matakan rage farashin abinci

Za a fara samar da allurar riga-kafin HIV

Karɓar bakuncin gasar wasannin Commonwealth na shekarar 2030 wani mafarki ne da ya zama wajibi Najeriya ta cika, a cewar shugaba Bola Ahmed Tinubu

Darajar naira ta ɗan ƙaru bayan CBN ya rage kuɗin ruwa

Fursunoni 68 sun ci jarabawar NECO a Kano

Hisbah ta daƙile yunƙurin safarar wasu mata daga Kano zuwa ƙasashen waje

Tinubu bai da shirin tsawaita mulki bayan 2031 – Fadar shugaban ƙasa

Tinubu ba zai je taron Majalisar Ɗinkin Duniya ba

TSOKACI: Ita kanta university din yarkwatano ce (fake) kuma a hakan ma ita ma ta ji zafin an wanke ta. Mu dama mahassada aikin mu mu haska mu ku. Idan da a ce Havard ce ma ta bashi ni har rubutu ma zan yi koda shi.

Matar da ta haifi ’yan huɗu a Bauchi ta sanya wa ɗaya daga cikin jariran sunan matar shugaban asibitin.

Rashin albashi mai kyau ya jefa wasu Farfesoshi cikin kangin basuka a Najeriya

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta yi gargadin cewa kusan mutane biliyan 1 na fama da matsalar lafiyar tunani

Neman zaman lafiya, daidaito da kuma ci-gaba ne suka sanya na ki kalubalantar dokar ta baci a jihar Ribas - Fubara

Hukumar kula da shige da fice ta Sweden ta ce 'yan Najeriya sama da 7000 ne suka nemi mafaka a kasar cikin shekaru 24

Sojojin Najeriya sun kama 'kayan haɗa bamabamai' a jihar Yobe

Ambaliya ta kashe mutum uku a jihar Adamawa - Nema

Nato ta tare jiragen yaƙin Rasha uku da suka keta samaniyar Estonia

Atiku ya ɗauki nauyin karatun ɗaliban Yobe da suka ci gasa a Birtaniya

Kasar Saudiyya ta saki wata ‘yar Nijeriya da aka tsare bisa zargin sanya miyagun kwayoyi a jakarta

Isra'ila ta aikata kisan kiyashi a Gaza - MDD

Fadar shugaban kasa ta mayar wa Atiku martani cewa babu yunwa a Niijeriya

Me ya sa gwamnatin Katsina ke son tallafawa ƴanbindiga da suka tuba?

Umarnin gwamnati na karya farashin kayan abinci zai durkusar da kasuwancin cikin gida – In ji manoma da 'yan kasuwar shinkafa

Farashin kaya zai sauka zuwa kashi ɗaya cikin goma – In ji fadar shugaban Nijeriya

Gwamnatin Tinubu ta dakatar da aiwatar da harajin 4% na shigo da kaya a Nijeriya

Farfesoshin Nijeriya na cikin jerin na nahiyar Afrika da ba su da albashi mai kyau in ji wani bincike

Ƴanbindiga sun yi wa hakimi yankan rago a Zamfara

An tsinci gawar wani basaraken gargajiya a Filato

'Yan bindiga sun yi awon gaba da masallata da dama a jihar Zamfara

PDP na ƙoƙarin fitar da dan takarar shugaban ƙasa na zaben 2027 - Okechukwu Osuoha

Tinubu ya kuduri aniyar magance matsalar rashin aikin yi ga matasa – George Akume

NiMet ta yi hasashen ruwan sama mai yawa na kwanaki uku a Nijeriya

Sarki Sanusi ya gargadi gwamnatin tarayya kan yawan ciyo bashi

KEDCO na barazanar katse wutar Asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano kan bashi na Naira miliyan 949.88

Wajibi ne kowane malamin makaranta ya yi rajista da hukumar kula da malamai TRCN kafin koyarwa, in ji gwamnatin Najeriya

Ana hasashen ambaliyar ruwa a Gwarzo da Karaye jihar Kano, Jibia jihar Katsina da karin wasu sassan jihohin Nijeriya

Canada ta yi watsi da bukatar 'yan Najeriya 1,596 na neman mafaka a kasar

Daga ranar Litinin motocin dakon man fetur na kamfanin Dangote za su fara rarraba man fetun kyauta ga gidajen mai a Nijeriya, tare kuma da rage farashin litar mai zuwa Naira 841 kan kowace lita

Gwamnatin Kano ta karɓi tagwaye ƴan jihar da aka haifa manne da juna, bayan yi musu tiyata a Saudiyya.

Hilda Baci ta kammala girka shinkafa buhu 200 a tukunya ɗaya

Ƴan majalisar tarayya daga jihar Kebbi sun bukaci jami'an tsaro su kama Malami

Sojoji sun hallaka wani kwamandan ‘yan bindiga a jihar Kogi

Matatar man Dangote ta Fara Jigilar mai Zuwa Gidajen mai Kyauta a Fadin Nigeria

Masu kiran a sauya hafsoshin tsaron Nijeriya na da wata boyayyar manufa - Ali Ndume

Gwaji ya nuna cewa wani direban jirgi da ke aiki da Air Peace na tu'ammali da kwayoyi

Nijeriya ta ce ba ta samu wata sanarwa a hukumance ba kan mayar da yan kasar ta Ghana daga Amurka

INEC ta amince da sabbin jam'iyyu 14 tare da watsi da buƙatun ƙungiyoyi 157

Jonathan ya gana da Peter Obi