Matatar man Dangote ta Fara Jigilar mai Zuwa Gidajen mai Kyauta a Fadin Nigeria

Matatar man Dangote ta Fara Jigilar mai Zuwa Gidajen mai Kyauta a Fadin Nigeria 




 Matatar Man Fetur ta Dangote ta sanar da fara kai man fetur kai tsaye kyauta ga gidajen mai a faɗin Najeriya.


Wannan sabon tsarin zai fara aiki daga Litinin, 15 ga Satumba, 2025 kamar yadda hukumomin kamfanin suka bayyana. 


Sanarwar ta ce ya zuwa yanzu, za ta fara jigilar ne zuwa jihohi 10 da Birnin Tarayya Abuja ne kafin daga bisani saura su biyo baya.

Comments