Daga ranar Litinin motocin dakon man fetur na kamfanin Dangote za su fara rarraba man fetun kyauta ga gidajen mai a Nijeriya, tare kuma da rage farashin litar mai zuwa Naira 841 kan kowace lita

Comments