TSOKACI: Ita kanta university din yarkwatano ce (fake) kuma a hakan ma ita ma ta ji zafin an wanke ta. Mu dama mahassada aikin mu mu haska mu ku. Idan da a ce Havard ce ma ta bashi ni har rubutu ma zan yi koda shi.

Shekara da shekaru aiki na ne wannan a matsayin image maker. Za mu ce ba mu yarda a karbi award kaza ba domin ga dalili.
Kullum ina jin zafin yadda yan damafara daga kudu su ke karbe ragowar kwabban alummar mu ta hanyar yi musu walawala.
Kullum mu ne garori.
Yanzu kalli wannan hotuna na wannan jami’a gidan bankashi, (Allah Sarki, har da Ala aka sha kashin ko?) har da AI generated, kuma duk inda ka gan su taron bakaken fata ne duk kuwa da kiran su American-European.
Yanzu jamiar da ta dankarawa danwanki farfesan wanki shi ma kuma bayan shekara guda ya yi nuna ya fita iyawa ya kuka gani.
Yanzu shi wannan Idi din fa ma’aikacin gwamnati ne kuma abin da ya aikata gross misconduct ne. Kuma karshanta ya ci banza.
Wannan shi ne Allah sa mu dace amin
TSOKACI daga Yakubu Musa

Comments