Gwamnatin Tinubu ta dakatar da aiwatar da harajin 4% na shigo da kaya a Nijeriya
Gwamnatin Tinubu ta dakatar da aiwatar da harajin 4% na shigo da kaya a Nijeriya
Gwamnatin Nijeriya ta dakatar da aiwatar da ƙarin kaso 4% na harajin Free on Board (FOB) da Hukumar Kwastam ta kasar ta ƙaddamar kwanan nan a kan dukkan kaya da ake shigowa da su ƙasar.

Comments