Gwamnatin Kano ta karɓi tagwaye ƴan jihar da aka haifa manne da juna, bayan yi musu tiyata a Saudiyya.

An kai Hassana da Husaina asibitin King Abdullah na yara ne a 2023, kuma Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sha alwashin ɗaukar nauyin yaran.
📸 - Gwamnatin Kano

Comments